Hausa Veterinarian

Hausa Veterinarian Shawarwari akan kula da lafiyar dabbobin mu domin kuwa kula da lafiyar dabbobin mu tamkar kula da lafiyar mu ne

Mu rungumi manufar "Kiwon Lafiya Daya" ta hanyar sanin alaΖ™ar da ke tsakanin lafiyar Ι—an adam πŸ‘¨β€πŸ‘©β€πŸ‘§β€πŸ‘¦, lafiyar dabbobi 🐈...
21/02/2024

Mu rungumi manufar "Kiwon Lafiya Daya" ta hanyar sanin alaΖ™ar da ke tsakanin lafiyar Ι—an adam πŸ‘¨β€πŸ‘©β€πŸ‘§β€πŸ‘¦, lafiyar dabbobi πŸˆπŸ•πŸ„, da lafiyar muhalli 🏑
Hakan yana da mahimmanci don samun lafiya mai dorewa da bunΖ™asa a gaba! 🌱🐾


"Lafiya daya"   shine yake nuna yadda lafiyar mutane, dabbobi, da muhalli ke hade. Idan muka kula da daya, muna taimakaw...
20/02/2024

"Lafiya daya" shine yake nuna yadda lafiyar mutane, dabbobi, da muhalli ke hade. Idan muka kula da daya, muna taimakawa wajen kula da sauran ne






28/09 World Rabies Day Protect yourself and your family by vaccinating your animals and you against the deadly virus    ...
28/09/2023

28/09 World Rabies Day

Protect yourself and your family by vaccinating your animals and you against the deadly virus

26/09/2023

- Idan kukaji bature yace *Zoonotic diseases* toh yana nufin cutar da mutum zai iya dauka daga jikin dabbobin shi kokuma...
01/08/2022

-

Idan kukaji bature yace *Zoonotic diseases* toh yana nufin cutar da mutum zai iya dauka daga jikin dabbobin shi kokuma dabba ta dauka daga jikin mai ita

🐈 Kuna da labarin Zoonotic Diseases?

πŸ• Fada mana wadda kika/kasani a comment section

25/07/2022

Assalamu alaikum!

Ina muku barka da zuwa wannan shafin nawa mai suna *HAUSA VETERINARIAN*.

Na kirkiri wannan shafin ne domin bada shawarwari da fadakarwa da kuma wayar da kan al'umma akan lafiyar dabbobin mu da harshen hausa. Dukda nasan ba lallai ne komai ya fassaru da harshen hausa ba amma zan kamanta domin al'ummar mu su amfana.

Na lura akwai shafika masu kamanceceniya da wannan a kafofin sada zumunta kala kala amma da wuya kuga (ko kuma ma babu) wanda akeyi da hausa kuma akwai al'ummar mu da suke bibiyar shafikan sada zumunta da dama da basu iya harshen turanci ko faransanci ko makamancin su ba. Hakan ne ya sa nayi kwadayin bude wannan shafi dafatan zaku bani hadin kai.

Ina maraba da shawarwari domin kawo gyara da cigaban wannan shafi. Yananyi hadinkan da zan samu daga wajen ku shine zai bani kwarin gwiwar dorewa da wannan abu.

Bangaren tsokaci (comment section) a bude yake domin mu karu da juna. Amma don Allah banda yada jita-jita (rumor) ko damfarar juna (scam) ko zagin juna (insults and hate speech) da dai sauran su. Ina fatan zamu kare mutuncin juna tare da girmama juna

Nagode sosai!!! πŸ™
Hausa Veterinarian ❀️

25/07/2022

Address

Kano

Website

Alerts

Be the first to know and let us send you an email when Hausa Veterinarian posts news and promotions. Your email address will not be used for any other purpose, and you can unsubscribe at any time.

Videos

Share

Category


Other Veterinarians in Kano

Show All