Shameema Animal & Agro Vet

Shameema Animal & Agro Vet Yar Akwa B no 145 Mal Hassan Street, Tarauni L G

24/03/2024

A yanzu haka an lura da cewa ana buga bidiyon batsa da ake wallafawa a shafukan mutane, ba tare da saninsu ba. Masu shafin ba sa ganin su, amma wasu suna gani tamkar mai shafin ne ya wallafa. Sukan yi comments kamar kai ne kayi.

Don Allah, idan wani abu makamancin haka ya faru a kan shafina, ku sanar da ni da sauri. Haka nan na nisanta kaina daga irin waɗannan wallafar. Kaima ka aike da irin wannan sakon domin bai kamata a bari hakan ta ci gaba ba. NA GODE.

Allah ya sa mu dace .

Ina taya murna ga mai martaba San Bichi, Alh. Dr Nasir Ado Bayero bisa matsayin dakta da jami'ar Dutsen-Ma ta bashi a ji...
06/12/2023

Ina taya murna ga mai martaba San Bichi, Alh. Dr Nasir Ado Bayero bisa matsayin dakta da jami'ar Dutsen-Ma ta bashi a jiya. Allah kara girma ga Mai Martaba San Bichi
Allah ja zamanin Sarki,
Allah jikan Baba da Mai Babban daki,
Ran Sarki Ya Dade! ✊️

Address

Mal Hassan Street Yar Akwa B Tarauni Local Govt
Kano
700

Telephone

08148016888

Website

Alerts

Be the first to know and let us send you an email when Shameema Animal & Agro Vet posts news and promotions. Your email address will not be used for any other purpose, and you can unsubscribe at any time.

Contact The Business

Send a message to Shameema Animal & Agro Vet:

Share